Soyayya Da Aure; Sakonnin soyayya Apk
Apk Infos
Version | 1.0 |
Rating | 5.0/5, based on 3 votes |
Size | 3.9 MB |
Requires Android | Android 4.1+ (Jelly Bean) |
Author's Notes | Kalaman soyayya da sakon soyayya a hausa. |
About Soyayya Da Aure; Sakonnin soyayya APK
Table Of Contents
Description
wannan manhaja mai suna "Hausa Love Message" mun kirkireta ne domin jama'a ma'abota soyayya da kuma wayanda zasu fara soyayya kwana kusa, ganin yadda basu saba ba to idan har kai sabo ne a soyayya kuma yanzu zaka fara to idan ka dauko wannan manhaja zaka koyi duk yadda ake soyayya.A cikin wannan sabuwar manhaja tamu mun shirya kalamai na soyayya da dama kuma munyi bayanin yadda zakayi amfani dasu da kuma irin salon da ake amfani dasu.
Kadan daga cikin samfurin kalaman soyayyar gasu kamar haka:
Banida sauran buri na rayuwa sai na kasancewa da kaunarki
Gashi zuciyata bata yimin uzirin rashin ganinki
nafahimci kukana yanada alaka da ganin damuwarki
nakanji kamar raina zai futa idan naga hawayenki
zuciyata tana mun zafi musamman idan taga rashin walwalarki
sai naji tana yunkurowa tafasa kirjina dan tazo gareki
banida wani aiki sai nasaki afarin ciki
kafafuwa basa yarda naje inda babu takun sawayenki
gashi hannaye basa rubutu sai in zasu rubuta sunanki
bakina baya iya furta kalmar da babu harufan sunanki kunnuwa basa iya sauraran muryarda batada alaka da taki
Zuciyata batada lokacin tunanin watanki raina shirye yake ya barni in har zai faranta miki
bana zama a inda bana ganun wucewarki, bana shiri da abokin da baya min zancanki. bana shiga damuwa saboda ina kallan kyakkyawar fuskarki,
ina farin ciki.
Bayan wayannan kuma wannan manhaja tana da alaka da wayannan kamar haka:
* soyayya da shakuwa
* soyayya da amana
* soyayya da tausayi
* soyayya zalla
* soyayya da aure
* soyayya
* soyayya zallah
* soyayyar zamani
* kalaman soyayya
* littafan soyayya
* littafin soyayya
* aure da jima'i
* rayuwar aure
* makauniyar soyayya
Latest updates
What's new in version 1.0
* soyayya da shakuwa* soyayya da aure
* kalaman soyayya
How to install Soyayya Da Aure; Sakonnin soyayya APK on Android phone or tablet?
Download Soyayya Da Aure; Sakonnin soyayya APK file from ApkClean, then follow these steps:
Update Phone Settings
- Go to your phone Settings page
- Tap Security or Applications (varies with device)
- Check the Unknown Sources box
- Confirm with OK
Go to Downloads
- Open Downloads on your device by going to My Files or Files
- Tap the APK file you downloaded (com.andromo.dev874697.app1002514-v1.0-ApkClean.apk)
- Tap Install when prompted, the APK file you downloaded will be installed on your device.
Older Versions
1.0 (6) | 3.9 MB |
Questions & Answers
Q: What is an APK File?
A: Just like Windows (PC) systems use an .exe file for installing software, Android does the same. An APK file is the file format used for installing software on the Android operating system.
Q: If I install an APK from this website, will I be able to update the app from the Play Store?
A: Yes, absolutely. The Play Store installs APKs it downloads from Google's servers, and sideloading from a site like ApkClean.net goes through a very similar process, except you're the one performing the downloading and initiating the installation (sideloading).
As soon as the Play Store finds a version of the app newer than the one you've sideloaded, it will commence an update.
Q: Why ApkClean.net can guarantee APK 100% safe?
A: Whenever someone wants to download an APK file from ApkClean.net, we'll check the corresponding APK file on Google Play and allow user download it directly (of course, we'll cache it on our server). If the APK file does not exist on Google Play, we'll search it in our cache.
Q: What are Android App permissions?
A: Apps require access to certain systems within your device. When you install an application, you are notified of all of the permissions required to run that application.
Don't hesitate to contact us if you have any questions or concerns.
(*) is required