Tatsuniya Hausa Apk
Apk Infos
Version | 10.1 |
Rating | 5.0/5, based on 1 votes |
Size | 17.7 MB |
Requires Android | Android 4.4+ (KitKat) |
Author's Notes | Ya Kunshi Labaran Tatsuniyo Na Hausa Masu Ilimantarwa Da Nishadantarwa |
About Tatsuniya Hausa APK
Description
Akwai labarai da dama waɗanda suka fito a cikin tatsuniyoyin Jarumi ko Jaruma, dodo ko dodanniya, Mataimaka da kuma Mayaudara.Misalin Jarumi daya fito a ciki shi ne Babarbare. Wani jarumin shi ne Matsiyaci, misalin Jaruma shi ne Ta-kitse kazalika Burtuntuna. Jarumai su ne waɗanda masu karatu za su so ace sunyi nasara a ƙarshen labarin.
Muna sha'awarsu saboda halayensu waɗanda suke masu nagarta. Dodanni su ne waɗanda akayi galaba kansu a ƙarshen labarin.
Misali shi ne tsohuwa a dukkanin labaru biyu na Daskin Dariɗi, wacce taƙi tabada kyauta ga 'Yan mata da suka tozarta ta, sannan ta yi ma Burtuntuna sakamako da kyaututtuka kuma tagaya mata sunan Daskin Dariɗi saboda takyautata mata.
Wani misalin na Mataimaka shi ne na Tsuntsaye a cikin waɗanda suka yi ma Sarki kashedida yakoma gida daga yaƙin don tsirar da Ta-kitse daga narkewa.
Ubangiji da Kansa ya taimakawa Dan Barebari, sannan Aljannu, Tururuwa, da Sarkin Daji su ma sun taimaka mashi.
Duk da haka, Mayaudari shi ne wanda yafi muhimmanci a cikin Tatsuniyar. Wannan nema tsayin da Gizo ya fi fitowa amma su ma sauran suna da muhimmanci ta hanyoyi daban-daban.
Wani abu na musamman gameda Gizo shi ne, ba kasafai yake yaudaraba sai dai yayaudari kansa.
Ga Kadan daga cikin manyan tsatsuniyo da suke cikin wannan manhaja.
1. Gizo da Budurwar Danƙo
2. Malam Maidara
3. Daskin Dariɗi na farko.
4. Musan Gayya
5. Matsiyaci da Kwarkwata
6. Gizo da Botorami
7. Ɗan-Ƙarin-Gwiwa
8. Balulu
9. Gizo da Maciji
10. Tatsuniyar Daskin Dariɗi na biyu
11. Ta Kitse
12. Ɗan Kutungayya na biyu
13. Ɗan Barebari da Matansa
14. Ɗan Kutungayya na farko
How to install Tatsuniya Hausa APK on Android phone or tablet?
Download Tatsuniya Hausa APK file from ApkClean, then follow these steps:
Update Phone Settings
- Go to your phone Settings page
- Tap Security or Applications (varies with device)
- Check the Unknown Sources box
- Confirm with OK
Go to Downloads
- Open Downloads on your device by going to My Files or Files
- Tap the APK file you downloaded (tatsuniya.hausazallah-v10.1-ApkClean.apk)
- Tap Install when prompted, the APK file you downloaded will be installed on your device.
Older Versions
10.1 (5) | 17.7 MB |
Questions & Answers
Q: What is an APK File?
A: Just like Windows (PC) systems use an .exe file for installing software, Android does the same. An APK file is the file format used for installing software on the Android operating system.
Q: If I install an APK from this website, will I be able to update the app from the Play Store?
A: Yes, absolutely. The Play Store installs APKs it downloads from Google's servers, and sideloading from a site like ApkClean.net goes through a very similar process, except you're the one performing the downloading and initiating the installation (sideloading).
As soon as the Play Store finds a version of the app newer than the one you've sideloaded, it will commence an update.
Q: Why ApkClean.net can guarantee APK 100% safe?
A: Whenever someone wants to download an APK file from ApkClean.net, we'll check the corresponding APK file on Google Play and allow user download it directly (of course, we'll cache it on our server). If the APK file does not exist on Google Play, we'll search it in our cache.
Q: What are Android App permissions?
A: Apps require access to certain systems within your device. When you install an application, you are notified of all of the permissions required to run that application.
Don't hesitate to contact us if you have any questions or concerns.
(*) is required