Littafin Magana Jarice Na 2 Apk

Littafin Magana Jarice Na 2 Apk

Latest version 1.2.0.0
11 Jul 2020

Older Versions

Apk Infos

Version1.2.0.0
Rating4.5/5, based on 37 votes
Size‎5 MB
Requires AndroidAndroid 4.1+ (Jelly Bean)
Author's NotesLittafin Magana Jarice Na Biyu, Dunqule a Matsayin Application Don Sauqin Karatu

About Littafin Magana Jarice Na 2 APK

Littafin Magana Jarice Na 2 APK Download for Android
Littafin Magana Jarice Na 2 APK Download for Android

Description

Littafin magana Jarice littafine wanda Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C ya Rubuta: An haifi Alhaji Dr. Abubakar Imam a shekarar 1911 a cikin garin kagara sa’an nan tana cikin lardin Kwantagora, yanzu kuwa Jihar Neja. Ya Yi makaranta a Katsina Training College kuma ya kama aikin malanta a Makarantar a Katsina a shekarar 1932.

Ya Rubuta Littatafai Da dama yayin rayuwarka, wadanda suka hada dashi wannan Littafi Na Magana Jarice, Ruwan Bagaja, Da Sauransu.

Magana Jarice Littafine mai dadin karatu domin ya qunshi labarai masu qayatarwa da kuma nishadantarwa daki-daki. Wajen qir-qirar application din nan, munyi iya bakin qoqari wajen ganin cewa rubutun ya zama da girma domin dadin karatu.

Wannan shine Littafi Na biyu cikin Jerukan Littafan Na Magana Jarice guda Uku, Kuma wannan littafi Offline ne, wato baya buqatar amfani da Mobile data wajen bude shi.

Dan haka ayi karatu lafiya: Ku sauraremu nan gaba akwai wasu littatafan suna zuwa da izinin Allah.

Domin bayar da shawara ta yadda zamu inganta applications dinmu za'a iya neman ta e-mail address din mu dake qasa. Mun gode.

Latest updates

What's new in version 1.2.0.0

updated features and privacy policy

How to install Littafin Magana Jarice Na 2 APK on Android phone or tablet?

Download Littafin Magana Jarice Na 2 APK file from ApkClean, then follow these steps:

Update Phone Settings

  • Go to your phone Settings page
  • Tap Security or Applications (varies with device)
  • Check the Unknown Sources box
  • Confirm with OK

Go to Downloads

  • Open Downloads on your device by going to My Files or Files
  • Tap the APK file you downloaded (com.andromo.dev491197.app657364-v1.2.0.0-ApkClean.apk)
  • Tap Install when prompted, the APK file you downloaded will be installed on your device.

Older Versions

1.2.0.0 (1002)5 MB

Questions & Answers

Q: What is an APK File?

A: Just like Windows (PC) systems use an .exe file for installing software, Android does the same. An APK file is the file format used for installing software on the Android operating system.

Q: If I install an APK from this website, will I be able to update the app from the Play Store?

A: Yes, absolutely. The Play Store installs APKs it downloads from Google's servers, and sideloading from a site like ApkClean.net goes through a very similar process, except you're the one performing the downloading and initiating the installation (sideloading).
As soon as the Play Store finds a version of the app newer than the one you've sideloaded, it will commence an update.

Q: Why ApkClean.net can guarantee APK 100% safe?

A: Whenever someone wants to download an APK file from ApkClean.net, we'll check the corresponding APK file on Google Play and allow user download it directly (of course, we'll cache it on our server). If the APK file does not exist on Google Play, we'll search it in our cache.

Q: What are Android App permissions?

A: Apps require access to certain systems within your device. When you install an application, you are notified of all of the permissions required to run that application.

Don't hesitate to contact us if you have any questions or concerns.

(*) is required

User's Reivew

3 ★Da kyau. Amma a sa zooming
5 ★a cigaba da yada al'adun hausa duniya
5 ★I enjoyed reading it.
5 ★Dakyau, wannan aiki yayi kyau kuma ya burge ni, Allaah Ya Kara Basira
5 ★Bashakka wanna hanyar ilmantar wace da raya al'adar ba hau she.
5 ★Oh God what is surprise ..... Gaskiya wannan aiki yayi wlh ... Allah ya taimaka amin X .......
5 ★Kayi matukar kokari
5 ★Yayi kyau
5 ★Nice and interesting.
5 ★Is good
5 ★Really enjoyed
5 ★Good