Legit.ng: Labaran Najeriya Apk
Apk Infos
Version | 2.0.0 |
Rating | 5.0/5, based on 1 votes |
Size | 270 KB |
Requires Android | Android 4.4+ (KitKat) |
Author's Notes | 🇳🇬 Legit.ng (NAIJ) – sabuwar labaran duniya da Najeriya a Legit HAUSA App 🇳🇬 |
About Legit.ng: Labaran Najeriya APK
Table Of Contents
Description
Legit.ng (ex-NAIJ.com) – Nigeria News HAUSA manhaja ce mai saukin amfani, mara nauyi da aka tsara don kawo muku labarai masu muhimmanci daga Najeriya da sassan duniya. Tare da kanun labarai da labarai na cikin gida kai da dumi-duminsu, Legit ne wurin da ya dace don samun labaran da kuke so.Da manhajar Legit.ng News App, za ku iya cigaba da abubuwa kamar haka:
⭐️Labaran cikin gida da dumi-duminsu: Tabbatar labarai masu dumi-dumi na Najeriya ba su wuce ku ba yau. Legit ne wurin da za ku samu sabbin bayanai kan siyasa, batutuwa da ake tattaunawa kullum, labaran wasanni, tattalin arziki da kasuwanci, zafafan labaran jarumai, da saura. Zabi rukunin irin labaran da ka ke so a manhajar Legit.ng.
⭐️Kanun labarai a kullum: Kuna son sanin abin da ke faruwa a sassan duniya? Samu kanun labarai na kullum a Legit, manhajar labarai na duniya tare da labarai da dumi-duminsu tare da cikakkun labarai kan muhimman abubuwa a duniya.
⭐️Labaran Kasuwanci da Tattalin Arziki: Samu bayanai masu amfani kan tattalin arziki da kasuwanci nan take duk lokacin da kuke bukata a ko ina. Samu labarai kan kasuwanci, kudi, tattalin arziki, masana’antu, kasuwan hannun jari, kasuwan sufurin jiragen ruwa, da kudi a manhajar Legit.ng.
⭐️Siyasa: Ku cigaba da samun sabbin labarai kan tsare-tsare da siyasa, ciki har da fashin baki a kan wayarku. Samu fashin baki kan harkokin zabe, Majalisar Tarayya, Fadar Shugaban Kasa, manyan jam’iyyun siyasa, zabukan jin ra’ayi na siyasa, zabe da kungiyoyin jihohi.
⭐️Labaran nishadi da rayuwa: Karanta sabbin labarai kan hirar jarumai, labarai masu zurfi kan jarumai, da dukkan labaran masana’antar fim da masu nishadantarwa a manhajar labarai na Legit.ng. Kada ku tsaya ga kanun labarai ku samu cikakken bayani kan mutanen da kuke kauna ta hanyar samun bayanai masu zafi kan sabbin fina-finai, wakoki, Nollywood, tsegumi, salo, jarumai da sauransu.
⭐️Labarai da suka shafi al’umma: Samu ainihin labarai, ciki har da labarai da zafi-zafinsu da cikakken bayani kan mutane. Muryar kawo sauyi, mutane masu ban al’ajabi, labaran soyayya na ainihi, sauye-sauyen rayuwa, mutane da suka kawo canji a duniya da wasu da dama.
Abubuwa da amfanin da ke tattare da manhajar labarai na Legit:
◉Labarai kai tsaye daga sassan duniya, don sanin abubuwan da ke wakana.
◉Rukuni masu sauki don zaben irin labarin da kuka fi so.
◉Shafi mai saukin amfani domin karanta labarai cikin nishadi.
◉Hotuna da bidiyo domin inganta karanta labarai.
◉Aika labarai ga abokanku a soshiyal midiya kai tsaye daga manhajar.
◉Kallon bidiyo, hotuna da karanta labarai sumul ba tare da jinkiri ba.
Sauke manhajar yanzu don samun dukkan sabbin labarai da ke tashe ta manhajar Legit. Siyasan Najeriya da nishadi, labaran Nollywood, wasanni, labaran cikin gida daga cibiyar kasuwancin Najeriya, Legas, dukkan jihohi, da birnin tarayya Abuja.
Tuntube Mu
Muna maraba da sharhi da shawarwarinku don inganta manhajar Legit.ng.
◉Tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
◉Shafin Intanet na Legit Hausa: https://hausa.legit.ng/
◉Legit Hausa Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa
◉Legit Hausa Instagram: https://instagram.com/hausalegitng
◉Legit Hausa YouTube: https://www.youtube.com/@LegitTVHausa
◉Legit Hausa Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
◉Legit Hausa TikTok: https://www.tiktok.com/@legitnghausa
Legit.ng - Jagabaaa!
🇳🇬CIKE DA ALFAHARI AKA YI DON NAJERIYA🇳🇬
Latest updates
What's new in version 2.0.0
⭐ A ranar 17 ga watan Oktoba 2018, manhajar labaran Najeriya NAIJ.com zai sauya suna zuwa Legit.ng :tada:⭐ Za ku iya saukar da shi cikin 9MB kacal kuma ku samu labarai da duminsu, na kasuwanci da tattalin arziki, wasannin kwallo, labaran duniya, ra'ayi riga, siyasa, da sauransu.
⭐ Mun kara gudun bude labarai a manhajar ba tare da bata lokaci ba.
How to install Legit.ng: Labaran Najeriya APK on Android phone or tablet?
Download Legit.ng: Labaran Najeriya APK file from ApkClean, then follow these steps:
Update Phone Settings
- Go to your phone Settings page
- Tap Security or Applications (varies with device)
- Check the Unknown Sources box
- Confirm with OK
Go to Downloads
- Open Downloads on your device by going to My Files or Files
- Tap the APK file you downloaded (com.naij.hausa-v2.0.0-ApkClean.apk)
- Tap Install when prompted, the APK file you downloaded will be installed on your device.
Older Versions
2.0.0 (28) | 270 KB |
Questions & Answers
Q: What is an APK File?
A: Just like Windows (PC) systems use an .exe file for installing software, Android does the same. An APK file is the file format used for installing software on the Android operating system.
Q: If I install an APK from this website, will I be able to update the app from the Play Store?
A: Yes, absolutely. The Play Store installs APKs it downloads from Google's servers, and sideloading from a site like ApkClean.net goes through a very similar process, except you're the one performing the downloading and initiating the installation (sideloading).
As soon as the Play Store finds a version of the app newer than the one you've sideloaded, it will commence an update.
Q: Why ApkClean.net can guarantee APK 100% safe?
A: Whenever someone wants to download an APK file from ApkClean.net, we'll check the corresponding APK file on Google Play and allow user download it directly (of course, we'll cache it on our server). If the APK file does not exist on Google Play, we'll search it in our cache.
Q: What are Android App permissions?
A: Apps require access to certain systems within your device. When you install an application, you are notified of all of the permissions required to run that application.
Don't hesitate to contact us if you have any questions or concerns.
(*) is required