minbarin duniya - Ibadu Apk

minbarin duniya - Ibadu Apk

Latest version 3.0
11 Aug 2013

Older Versions

Apk Infos

Version3.0
Rating1.0/5, based on 1 votes
Size‎5.8 MB
Requires AndroidAndroid 2.3+ (Gingerbread)
Author's Notesminbarin duniya

About minbarin duniya - Ibadu APK

minbarin duniya - Ibadu APK Download for Android
minbarin duniya - Ibadu APK Download for Android

Description

Manufar minbarin duniya shine isar da sakon asalin musulunci da yaren hausa, ta hanyar yada hudubobi da karatuttuka da takardu masu yawan gaske, da amfani da hanyoyin sadarwa kamar yanar gizo wadanda suka kunshi bidiyo, takardu, rediyo, da hotuna. Kamar yadda zamu yada su ta hanyar littafin koyarwa da tarbiya, bugu da kari kuma tare da tsara su a kan naurar nan mai muhimmanci). iPhone-iPod-iPad).

Minbarin duniya yana kunshe da fagage kamar haka :
1- Fagen imani: cikin abinda ya kunsa akwai [tauhidi, sharhin sunayen Allah kyawawa, dogaro ga Allah, aljanna da wuta, alamun tashin kiyama..da dai sauran su…}
2- Fagen zamantakewa: Daga cikin abinda ya kunsa akwai [ Biyyaya ga iyaye, girmamawar da musulunci yayi wa ya mace, zakka, yadda ya kamata ayi muamala da wadanda ba musulmai ba..da sauran su..]
3- Fagen yada daawa: Daga cikin abubuwan da ya kunsa akwai [ hanyoyin mallake zukata, da kwadaitarwa wajen neman ilimi da aiki da shi ...da dai sauran su..]
4- Fagen suluki: Daga cikin abubuwan da ya kunsa akwai: [ Tsoratarwa daga kurakuran harshe, tuba daga munanan ayyuka, hadarin mummunar shiga ga yaya mata, tasirin kayan maye ga samari, da mu}amalar banza tsakanin maza da mata...da dai sauran su...
5- Fagen ibada: Daga cikin abubuwan da ya kunsa akwai:[ Yadda ake kankan da kai wa Allah a sallah, tarbar watan ramadan, falalar goman karshe na zul'hijja..dai dai sauran su...|
6- Fagen munasabobi: Daga cikin abubuwan da suka kunshi [ Babbar sallah, sallar rokon ruwa, sallar tsoro, sallar kisfewar rana da wata...da dai sauran su.....]

Duka wadannan abubuwa an sanya su a sigar takardu , da shirye-shiryen tibi da rediyo , kuma da sannu za a yada su ta yanar gizo da kafafen yada labarai na zamani ,kuma da sannu za a samar da cds masu kunshe da wdannan karatuttuka , na bidiyon su da na rediyon su da rubutattu su, kamar yadda dai za a watsa wadannan abubuwa ata satelite da gidajen rediyo daban'daban masu magana da harshen hausa.

How to install minbarin duniya - Ibadu APK on Android phone or tablet?

Download minbarin duniya - Ibadu APK file from ApkClean, then follow these steps:

Update Phone Settings

  • Go to your phone Settings page
  • Tap Security or Applications (varies with device)
  • Check the Unknown Sources box
  • Confirm with OK

Go to Downloads

  • Open Downloads on your device by going to My Files or Files
  • Tap the APK file you downloaded (com.minberLib.minberHu-v3.0-ApkClean.apk)
  • Tap Install when prompted, the APK file you downloaded will be installed on your device.

Older Versions

3.0 (1)5.8 MB

Questions & Answers

Q: What is an APK File?

A: Just like Windows (PC) systems use an .exe file for installing software, Android does the same. An APK file is the file format used for installing software on the Android operating system.

Q: If I install an APK from this website, will I be able to update the app from the Play Store?

A: Yes, absolutely. The Play Store installs APKs it downloads from Google's servers, and sideloading from a site like ApkClean.net goes through a very similar process, except you're the one performing the downloading and initiating the installation (sideloading).
As soon as the Play Store finds a version of the app newer than the one you've sideloaded, it will commence an update.

Q: Why ApkClean.net can guarantee APK 100% safe?

A: Whenever someone wants to download an APK file from ApkClean.net, we'll check the corresponding APK file on Google Play and allow user download it directly (of course, we'll cache it on our server). If the APK file does not exist on Google Play, we'll search it in our cache.

Q: What are Android App permissions?

A: Apps require access to certain systems within your device. When you install an application, you are notified of all of the permissions required to run that application.

Don't hesitate to contact us if you have any questions or concerns.

(*) is required