Dan Maraya Jos Apk
Apk Infos
Version | 1.0 |
Rating | 1.0/5, based on 1 votes |
Size | 44 MB |
Requires Android | Android 4.0+ (Ice Cream Sandwich) |
Author's Notes | Wakokin marigayi dan maraya jos |
About Dan Maraya Jos APK
Description
An haifi Adamu Wayya wanda aka fi sani da dan Maraya Jos a 1946, inda hakan ke nuni da cewa ya rasu yana da shekara 69 ke nan, sai dai wadansu na kusa da marigayin sun bayyana cewa ya kai shekara 80.Mahaifin dan Maraya mawaki ne, asalinsa daga Sakkwato, inda bayan ya zo Bukur a Jihar Filato ne ya yi waka a fadar Sarkin Bukur, inda Sarki ya bukaci ya zama mawakinsa, a lokacin an zo da marigayi a goye, sai dai ba a jima ba mahafinsa ya rasu, inda kuma mahaifiyarsa ta rasu tun bai yi wayo ba, hakan ya sanya ake kiransa dan maraya.
Daga nan Sarkin Bukur ya ci gaba da rikonsa, kuma bayan ya taso ya fara sha’awar kidan kuntigi bayan ya ga makadansa a lokacin da suke hanyar wata tafiya zuwa Maiduguri.
Marigayin ya fara da ‘Wakar Karen Mota’ ne, sannan a lokacin Yakin Basasa ya rika yi wa sojojin Najeriya wakokin karfafa gwiwa a fagen daga. Sauran wakokin marigayin sun hada da ‘Wakar Jawabin Aure’ da ‘Wakar dan Adam’ da ‘Wakar Auren Dole’ da ‘Wakar Duniya’ da ‘Wakar Gulma-Wuya’ da sauransu.
A dalilin waka marigayin ya ziyarci kasashe irin su Amurka da Jamaica da Cuba da Bahamas da Brazil da benezuela da Bahrain da Bulgeriya da Romaniya da Ingila da Jamus da sauransu.
Majalisar dinkin Duniya ta taba ba shi lambar yabo ta ‘Zaman Lafiya’ sakamakon wakokin da ya yi na kiran a zauna lafiya, sannan ya samu lambobin yabo daban-daban a kasashen da ya yi waka.
How to install Dan Maraya Jos APK on Android phone or tablet?
Download Dan Maraya Jos APK file from ApkClean, then follow these steps:
Update Phone Settings
- Go to your phone Settings page
- Tap Security or Applications (varies with device)
- Check the Unknown Sources box
- Confirm with OK
Go to Downloads
- Open Downloads on your device by going to My Files or Files
- Tap the APK file you downloaded (com.andromo.dev567297.app742678-v1.0-ApkClean.apk)
- Tap Install when prompted, the APK file you downloaded will be installed on your device.
Older Versions
1.0 (3) | 44 MB |
Questions & Answers
Q: What is an APK File?
A: Just like Windows (PC) systems use an .exe file for installing software, Android does the same. An APK file is the file format used for installing software on the Android operating system.
Q: If I install an APK from this website, will I be able to update the app from the Play Store?
A: Yes, absolutely. The Play Store installs APKs it downloads from Google's servers, and sideloading from a site like ApkClean.net goes through a very similar process, except you're the one performing the downloading and initiating the installation (sideloading).
As soon as the Play Store finds a version of the app newer than the one you've sideloaded, it will commence an update.
Q: Why ApkClean.net can guarantee APK 100% safe?
A: Whenever someone wants to download an APK file from ApkClean.net, we'll check the corresponding APK file on Google Play and allow user download it directly (of course, we'll cache it on our server). If the APK file does not exist on Google Play, we'll search it in our cache.
Q: What are Android App permissions?
A: Apps require access to certain systems within your device. When you install an application, you are notified of all of the permissions required to run that application.
Don't hesitate to contact us if you have any questions or concerns.
(*) is required